Featured Coupons

recent/hot-posts
Hanyoyin Kare Lafiyar ka daga cututtukan da amfani waya (phone)  ke janyowa || Hausaweb.com.ng

Maraba da sake kasancewa a cikin wannan shafin namu mai albarka, Kasancewar wayar hannu sun zama wani jigo na rayuwar mu, mutane da yawa ba zasu iya zama babu waya ba koda na kwana daya ne sai fa idan ya zama DOLE. Karanta W…

[Airtel] Yadda ake Siyan Data a Layin Airtel cikin Sauki

Maraba da sake shiguwa wannan shafin nawa,  ayaune zankawo hanyoyin da layin Airtel suka fitar wanda zaka iya siyan Data a cikin sauki,   Ba tare da kasha wata wahala ba. Layin Airtel dai yana daya daga cikin layikan sadarw…

[Airtel] Yadda ake yin amfani da Layin Airtel cikin Sauki || Hausaweb.com.ng

Maraba da shiguwa Hausaweb.Com.ng, a yaune zamuyi maku cikakken bayani dangane da duk wasu abubuwa da akeyi a cikin Layin Airtel.  Karanta Wannan:  Yadda zaka Bude email address Ko kunsan Layin Airtel?  Airtel yana daya…

Yadda zakayi Please Call Me a Layin Glo cikin Sauki || Hausaweb.com.ng

Assalamualaikum, maraba da sake shiguwa wannan shafin mai albarka, wato " Www.Hausaweb.com.ng " Kamar yanda kowa yasani cewa an kirkiri wannan shafin ne domin kawo maku abubuwa wadanda Suka shafi fasahar zamani…

[Engineering] Hanyoyi guda 8 da zaka bi domin koyon engineering

Ilimi a Bangaren Engineering shine ilimin da yafi kowanne ilimi tasiri wajen taimakawa rayuwa da samun kudi. Duk kasar da ta fiku yawan Engineers ko garin da ya fi ku yawan Engineers ko yankin da ya fi ku yawan engineers to y…

[Phone] Yadda waya take tura sakon kira zuwa wata wayar har ayi magana

Wayar hannu a wannan zamani ta zamo hanya mafi sauki ta sada zumunta, idan kana so kayi magana da wani sai dai ka kira lambarsa nan take kuyi magana. Sai dai har yanzu wasu na mamakin yadda hakan take faruwa. Bari na dan yi…

Website guda 10 wadanda zaka iya yin karatunka na zamani a ciki

Kimiya da fasahar zamani sun sama mana sauki a kowanne bangare na rayuwa, musamman bangaren ilimi inda yanzu koyan karatu yake da sauki ba kamar da cen ba. Baka bukatar sayen littafi ko zuwa extra lesson ko karin bayani a wajen…